Posts

Showing posts from September, 2023

YADDA AKE HIRAR SOYAYYA FARKON HADUWA

Image
  YADDA SAURAYI ZAI FARA SOYAYYA DA BUDURWA KARON FARKO Soyayya halitta ce da take da Matuƙar tasiri a rayuwa ɗan Adam jinsin Mace da Namiji baki ɗayansu. Akwai matuƙar ban mamaki yadda masoya ke kulluwa da junansu, har zaku ga idan basuga juna ba ko basu suji muryar juna ba sai kaga kowanne daga cikinsu ya kasa samun natsuwa. Wannan wata muhummiyar shaƙuwa ce da take kunshe da tarin dalilai irin nata, zaka ga sau da yawa wasu tarin masoyan a rayuwarsu ta soyayya suna yin soyayyar su amman sai dai shakuwar tasu bata kai na wasu masoyan ba. Karanta:  FARILLAN SOYAYYA GUDA 7 A yau zanyi bayani ne akan yadda Saurayi zai tunkari budurwa kai tsaye da maganar soyayya ko kuma yadda zai bayyana soayayyarsa ga wacce yake so bz tare da yaji tsoro ko kuma wani fargaba a cikin zuciyarsa ba. Amma kafin nan akwai wata nasiha da nake son bawa dan uwa na namiji wanda yake soyayya ko kuma kai da kake shirin fara soyayya domin kaucewa wasu abubuwan da idan aka fada cikin su a duniyar soyayya ko...

ABUBUWA 15 DA MATA KESO A JIKIN MAZA

Image
  Abubuwa 15 Da Mata Suke So Kafin Su Karbi Soyayya ka. Kuna tsammanin kuna da abin da ake buƙata don burge kowace mace? Don haka menene mata ke nema wajen namiji fiye da komai? Karanta waɗannan Abubuwa 15 don ƙarin sani. Shin kun taɓa yin mamakin abin da mata ke nema ga namiji? Kuna iya tunanin kuna dashi duka. Amma idan har yanzu ba ku sami yarinyar da kuke so ba, za ku yi mamakin abin da kuke yi ba daidai ba kuma sauran maza masu sa’a suna yin daidai. Kamar dai yadda akwai wasu ‘yan abubuwa game da yarinyar da ke jan hankalin ku, su ma’ yan mata suna da jerin abubuwan da suke so a wurin saurayin da suka hadu da shi. Idan kun kasance marasa aure kuma kuna jiran matar da kuke fata, ga wasu abubuwan da zasu iya taimaka muku jawo hankalin ta ba tare da ƙoƙari ba. Hakanan, mata suma suna da abubuwan da suke so dangane da bayyana. Amma don komai, akwai abubuwa 15 kawai waɗanda suka raba babban mutum daga mutane. Fahimci waɗannan nasihu 15 kuma zaka iya zama mafi kyaun maza. Za ku lura...

Hanyoyin Rabuwa Da Istimna'i (how to stop masturbation)

Image
  Hanyoyin Rabuwa da Istimna'i (Masturbation) Hanyoyin Rabuwa da Istimna'i: Haƙiƙa matsalar Istimna'i (wato Masturbation) da hausa kuma Zinar Hannu (kokuma duk wata hanya ta fitar da maniyyi bata jima'i ba, kuma ba a mafarki ba) gagarumar matsala ce wacce take shiga zuciyar masu yinta, tayi KAKA-GIDA Kuma tana da wahalar fita gaba ɗayanta dole sai dai albarkacin addu'a da kuma yawaita ibada mutum zai samu wadatuwar tsoron Allah a zuciyarsa harma ya zamto ba zai iya aikatawaba. An tattauna da mutane sama da dari biyu (200) a wannan satin yawanci suna kukan yaya zasu yi su rabu da wannan matsalar sudaina yi, suna cewa koda sun daina suna kara komawa basa'iya bari, Wasu daga cikinsu suna cewa gaba daya basa iya haddace karatu adalilin matsalar aikata Istimna'i ta kawo musu. Wasu Kuma suna cewa haka kawai suke zubar da maziyyi koda wa'azi sukaji anayi akan mace, wasu kuma na cewa kankantar gaba ne yake damunsu, Wasu Kuma Ya haifar musu damatsalar ido, Wasu K...

KALAMAN SOYAYYA TEXT MESSAGES

Image
  Kalaman Soyayya Text Messages Dafatan kintashi lafiya, jiya ina cikin damuwa, amma ganin ki ya kawar mun da duk damuwar dake zuciya ta. Ya rayuwa ta zata kasance ba tare da ke ba? Gaskiya nayi sa’ar samun ki a rayuwa ta. Da zaki iya ganin irin halittar da ubangiji yayi maki, da kin gane cewa ke ta daban ce a cikin yammata hadaddu. Kyawun ki ba irin tasu ba ce. Na fada maki wani abu da baki sani ba? Kina da maganin dake magance wata cuta da nake fama da ita. Murmushin ki ita ce maganin kuma wannan cutar ita ce damuwa. Duk inna shiga damuwa, murmushin ki kawai nasa na manta da damuwa dana ke ciki. Gabanin sanin ki, bansan mene ake nufi da “mace mai kyau ba” amma fa ranar da na fara ganin ki a duniya na tabbatar da abunda ake nufi da kalmar kyau ga mace. Karanta:  ALAMOMIN SOYAYYAR GASKIYA Wasu lokutan, nakan yi tinanin rayuwa ta babu ke aciki, babu komai a cikin ta face damuwa da bakin ciki. Ina matukar son ki. Yana iya kasancewa ni ba irin saurayin da kike so bane, amma ina t...

ALAMOMIN MATAN AURE MASU BIN MAZA

Image
  ALAMOMIN MATAN AURE MASU BIN MAZA  Abune Me Matuƙar Wahala Da Buƙatar Taka Tsantsan Kafin Tabbatar Da Cewa Mace Na Bin Maza Sakamakon Kariyar Da Aure Da Addini Yabasu. Domin Duk Wani Yunkuri Dakayi Za A Ɗauke Shi A Matsayi Zargi Ko Ƙage, Inkuwa Matarkace Za Ace Zarginta Kake Yi Hakan Na Kai Auren Ku Cikin Matsala Babba. Domin Akwai Matan Da Dayawan Su Suna Aikata Alfasha Amma Sun Iya Taku, Akan Kasa Gane Su Har Sai Dubun Su Ta Cika, Akwai Matan Dakuma Basu Iya Takun Suba Kowama Na Iya Gane Su Cikin Sauri. Dan Haka, Ashe Kenan Abun Na Da Matuƙar Haɗari Da Buƙatar Takatsantsan. Duk da haka, Akwai Dabaru Da In Mutum Yabi Zai Iya Gano Mace Na Biye Biyen Maza. Kafin haka yana da kyau mukawo rabe raben matan aure masu yawon bin maza (zina). 1. ME ZINAR OFFICE Akwai Nau'in Matan Aure Mazinata Dake Zuwa Ofiice Na Ma'aikatun Gwamnati Daban Daban Gurin Yan Uwanta Batagari Irin Waɗannan Matan Was Ma'aikatane, Wasu Kuma Ƴan Bokone Ko Ƴan Bariki Suna Da Wuyar Ganewa. Karanta:  HALAY...

Jerin Yarukan Najeriya Wanda Aka Gano

Image
Jerin Yarukan Nigeria: Yare Nawane a Najeriya? Najeriya kasa ce mai ɗunbun yawan mutane fiye da miliyan dari biyu (200+ million). Kuma mutanen nan ba yaren su ɗaya ba. Akwai yaruka dayawa da ake yi a Najeriya. Wasu yaren na wasu kasa ne kamar Turanci, Larabci, da kuma Faransa.  Wasu yaren kuma ta muce na yan Najeriya. A wannan shafi, zan bayyana maku yare nawane a Najeriya. Zan kuma lissafa maku manyan yarukan Najeriya guda goma da ake fi yinsu. Yare Nawane a Najeriya? Yarukan Najeriya suna da yawa. Bisa lissafin da akayi, akwai yaruka akalla sun kai 525 (over 525 languages) a Najeriya. A cikin su, akwai manyan yaren da akeyi a jaha sun fi daya. Wasu kuma kai wani karamar hukuma (Local Government) kawai ake yin sa. A cikin lissafi yaruka fiye da 500 dinnan ba’a sa turanci ba dan aronsa mukayi amma tafi ko wani yare yawan masu yin sa a Najeriya.  Jerin Manyan Yarukan Najeriya A wannan ban gare, zamu tattauna akan manyan yarukan da aka fi yinsu da sanin su a Najeriya. Kamar yan...

YADDA AKE SOYAYYA DA BUDURWA MAI KUNYA CIKIN SAUƘI

Image
Yadda Ake Soyayya Da Budurwa Mai Kunya Cikin Sauƙi Yin Soyayya da yarinya mai kunya abu ne mai sauqi. Idan za ku iya yin amfani da matakan Da zamu faɗa daidai. Wasu mutane suna kuskuren fahimtar 'yan mata masu kunya suna tunanin cewa suna da wuyar gaske wajen yin Soyayya dasu, ba tare da sanin cewa suma kamar kowace mace suke ba. Amma Hakan Ya dogara kawai da tsarin da kuke ɗauka da matakan da kuke bi.  “ How Date a Shy Girl ”  Mace mai kunya kamar kowace yarinya ce, don haka idan kana son budurwa mai kunya, kada ka ji tsoro. Kawai mayar da hankali ka Fahimci me zamu faɗi. Don haka idan da gaske kake neman hanyar Yin Soyayya da yarinya mai kunya, Just relax kuma ku karanta wannan rubutun a hankali, domin za mu ba ku yadda ake Soyayya da yarinya mai kunya da samun Soyayya. Karanta:  YADDA-AKE-KULAWA-DA-SOYAYYA A ƙasa akwai kowane bayani kan yadda ake Soyayya da yarinya mai kunya. How To Date A Shy Girl. 1. Kayi Ƙokarin Samun wani makama wato kasan wacece ita. 2. Ka Bayyan...